Gwamnatin Najeriya
Faduwar farashin kayan abinci a Jihar Niger na jefa manoma cikin mawuyacin hali da gargaɗin tsaron abinci, koma baya na lalata harkar noma da gaza biyan basuka.
Rundunar sojin saman Najeriya ta sanar da cewa tana dab da karbar jiragen yaki 12 daga wani kamfanin kera makamai daga Amurka domin yaki da 'yan ta'adda.
A labarin nan, za a ji yadda gwamnatin Kano ta samu nasarar doke wasu jihohi, inda ta yi sama a jerin wadanda suka samu ci gaba a bangaren muhalli.
Shugaban kungiyar kwadago ta kasa, NLC, Joe Ajaero ya bukaci dakatar da da aiwatar da dokokin haraji da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da su.
Masani mai sharhi kan lamuran tsaro a nahiyar Afrika, Brant Philip ya ce akwai alamun da suka nuna wani jirgin Amurka ya sauka a Abuja Najeriya da dare.
Jam'iyyar adawa ta ADC ta bukaci gwamnatin Najeriya ta yi magana kan shirun da Najeriya ta yi bayan kama shugaban Venezuela da Donald Trump ya yi, Tinubu ya yi shiru
Jakadan Isra'ila a Najeriya, Michael Freeman ya ce ba kai tsaye za su shigo Najeriya kare Kiristoci ba. Ya ce za su hada kai da Najeriya kan kare Musulmi da Kirista.
An hango tambarin Grok a hoton shugaba Bola Ahmed Tinubu da shugaban Rwanda a Faransa. Fadar shugaban kasa ta yi bayani wa 'yan Najeriya kan lamarin.
Gwamnatin Najeriya ta samar da sabuwar dokar haraji domin samar da kudaden shiga da za su ba kasar damar ayyukan da suka dace tare da tabbatar da adalci.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari