Gwamnatin Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa DCP Abba Kyari da yan uwansa za su san makomarsu a kan tuhumar da EFCC ta shigar a gaban kotu game da wadansu kadarori.
Dakarun tsaron ruwa da sojojin Amurka sun kwace wata babbar tankar mai mallakar wani kamfanin Najeriya a wani jirgin ruwa. Masanan Najeriya sun yi martani.
Shugaban kungiyar Shi'a a Najeriya, Sheikh Ibrahim Zakzaky, ya yi zarge-zarge kan matsalar rashin tsaro. Ya nuna cewa gwamnati na da masaniya kan matsalar.
A labarin nan, Barista Bulaa Bukarti ya shawarci Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya rage yawan jami'an tsaron da ke take wa dansa, Seyi baya don ba shi tsaro.
Gwamnatin tarayya ta shaida wa tawagar Amurka da ta kawo ziyara Najeriya cewamatsalar tsaron da ta addabi kasar nan ba ta da alaka da tauye wani addini.
A labarin nan, za a ji cewa jirgin ruwa daga Amurka, wanda ke dauke da alkama ta miliyoyin Dala ta sauka a Najeriya a wani yunkurin inganta kasuwanci.
Gwamnatin Najeriya ta fara tattaunawa da gwamnatin Burkina Faso karkashin Ibrahim Traoré game da jirgin sojojin saman Najeriya da Burkina Faso ta tsare.
Lauya mai kare hakkin dan Adam a Najeriya, Femi Falana ya bayyana cewa dole a magance talauci da rashn tsaro kafin Najeriya ta magance juyin mulki a Afrika.
Janar John Enenche mai ritaya ya bayyana cewa juyin mulki yanzu kusan ya zama ba zai yiwu ba a Najeriya saboda sabuwar fahimtar dimokuradiyya cikin sojoji.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari