Gwamnatin Najeriya
A labarin nan, za a ji cewa daliban makarantar St. Mary da yan ta'adda suka sace sun samu shakar iskar ƴanci bayan gwamnatin tarayya ta ce ta ceto su.
Najeriya ta janye jiragen yaƙinta daga Benin bayan hukumomi sun tabbatar da cewa yunƙurin juyin mulki ya gagara kuma komai ya dawo cikin kwanciyar hankali.
Sojoji sun bayyana a gidan talabijin na Benin inda suka sanar da rushe gwamnati, alamu na juyin mulki da ya kifar da Patrice Talon wanda ya shafe shekaru a mulki.
Kungiyar tsofaffin ma’aikatan gwamnatin tarayya ta sanar da shirin gudanar da zanga-zangar tsirara a fadin kasa saboda bashin karin fansho da tallafi.
A labarin nan, za a ji cewa sunayen wasu tsofaffin shugabanni a Najeriya da za su zama jakadun kasar nan bayan umarnin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta ce duk da an samu lokacin da aka tattauna da 'yan ta'adda a baya, amma yanzu ba daga kafa ga ta'addanci.
Babban bankin na CBN Najeriya ya kawo sababbin dokokin cire kudi da ajiye su a bankuna. An rusa dokar takaita kudin da za a iya ajiyewa a banki a Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa 'yan Najeriya za su san makomarsu a kan batun kara kirkirar sababbin jihohi da kara yawan mata, da yan sandan jihohi.
Hedkwatar tsaron Najeriya ta yi karin haske kan sabanin da aka samu tsakanin 'yan banga da sojojin Nijar a iyakar Najeriya a jihar Katsina da ya kai ga harbi.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari