Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta fitar da gargadin tsaro ga ’yan Najeriya mazauna Iran da kasashen Gulf bayan hare-haren Amurka da Isra’ila kan Iran.
A labarin nan za a ji cewa gwamna Bala Muhammad ya hango girman matsalar tsaro a Bauchi ya nemi daukin gaggawa daga gwamnatin tarayya domin dakile matsalar.
Jirgin Saudiyya zai dawo jigilar fasinjoji daga Jidda zuwa Abuja a watan Yuni ko Janairu 2027. Najeriya ta sa hannu kan yarjejeniyoyi 3 da ƙasar Saudiyya.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya ce gudu ba ja da baya game da shari'ar Musulunci a Najeriya yayin da 'yan majalisar Amurka suka nemi soke ta a Najeriya.
Gwamnatin Najeriya ta yi watsi da rahoton da 'yan majalisar Amurka suka hada game da zargin kisan Kiristoci da musguna musu bayan mikawa Donald Trump.
Ga matakai 6 da majalisar Amurka ta miƙa wa Trump kan Najeriya. Matakan sun haɗa da soke dokar ɓatanci da dakatar da tallafi don kawo karshen muzgunawa kiristoci.
Babbar Kotun Tarayya a birnin Abuja ta amince da bukatar gwamnatin tarayya kan gurfanar da mutanen da ake zargi da alaka da ta’addanci wanda ba su halarci kotu ba.
Hukumar NiMET ta ce za a shafe kwana uku, daga Litinin zuwa Laraba ana hazo a Najeriya da ruwa a wasu jihohi yayin da masu kankara ke korafi a Ramadan.
Sakataren gwamnatin tarayya, George Akume ya bayyana cewa 'yan kasashen waje ne suke kai hare hare a Najeriya galibi. Ya ce bakin haure ne ke kai hare hare.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari