Gwamnatin Najeriya
Babban lauya mai kare hakkin dan Adam, Femi Falana ya ce akwai darasin da Najeriya za ta koya a yaki da Amurka ke yi da Iran. YA ce dole Najeriya ta tashi tsaye.
Malamin addinin Musulunci, Dr Bashir Aliyu Umar ya caccaki gwamnatin Najeriya kan kama masu sukar Isra'ila da Benjamin Netanyahu kan yakin da ake yi da Iran.
Gwamnatin tarayya ta ce ba za ta saka hannu wajen kayyade farashin fetur ba duk da tashin hankali a Gabas ta Tsakiya da ya jawo sauye-sauyen farashin mai a kasuwanni
Gwamnatin Tarayya ta ce za ta iya gyara manufofin tattalin arziki idan rikicin Gabas ta Tsakiya ya tsananta, domin kare tattalin arzikin Najeriya
Gwamnatin Najeriya na kokarin dawo da 'yan kasar daga Iran da Qatar yayin da rikicin Gabas ta Tsakiya ke ci gaba da tsananta, tare da tsaro ga dukkan 'yan kasar.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa ta fara taimakon 'yan kasarta da ke son barin Iran yayin da yakin Gabas ta Tsakiya ke gudana.
Wasu kasashen duniya sun ki karbar jakadun Najeriya da shugaba Bola Tinubu ya tura a ranar 6 ga Maris, 2026 saboda yana da kasa da shekara biyu a kan mulki.
Ofishin jakadancin Amurka a Najeriya ya yi gargadi da cewa akwai yiwuwar kai masa hari a Najeriya. Ya bukaci 'yan Amurka su rika taka tsan-tsan sosai.
A labarin nan, za a ga jerin mutanen da ake ganin na hannun Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ne da ke cikin gwamnatin Najeriya ana damawa da su a yanzu.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari