Gwamnatin Najeriya
Masani mai sharhi kan lamuran tsaro a nahiyar Afrika, Brant Philip ya ce akwai alamun da suka nuna wani jirgin Amurka ya sauka a Abuja Najeriya da dare.
Jam'iyyar adawa ta ADC ta bukaci gwamnatin Najeriya ta yi magana kan shirun da Najeriya ta yi bayan kama shugaban Venezuela da Donald Trump ya yi, Tinubu ya yi shiru
Jakadan Isra'ila a Najeriya, Michael Freeman ya ce ba kai tsaye za su shigo Najeriya kare Kiristoci ba. Ya ce za su hada kai da Najeriya kan kare Musulmi da Kirista.
An hango tambarin Grok a hoton shugaba Bola Ahmed Tinubu da shugaban Rwanda a Faransa. Fadar shugaban kasa ta yi bayani wa 'yan Najeriya kan lamarin.
Gwamnatin Najeriya ta samar da sabuwar dokar haraji domin samar da kudaden shiga da za su ba kasar damar ayyukan da suka dace tare da tabbatar da adalci.
A cewar Fasto Toye Ebijomore, shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu zai sauya wa Najeriya suna kafin ya kammala mulki. Ya yi hasashen abubuwan da za su faru a 2026.
Kungiyar kwadago ta NLC ta bukaci gwamnatin Najeriya ta gaggauta duba albashin ma'aikata domin yi musu kari a sakon da ta fitar na sabuwar shekarar 2026 da aka shiga
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa za a ba talakawa miliyan 10 tallafin a 2026. Za a ba mutum 1,000 a dukkan mazabu 8,809 tallafin a Najeriya.
Ministan ayyuka, David Umahi ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu ya cikawa 'yan kabilar Ibo burin neman kafa Biyafara saboda aikin da ya musu.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari