Gwamnatin Najeriya
Babban bankin Najeriya ya sanar da cewa daga 1 ga Mayun 2026 sababbin dokokin da suka shafi amfani da BVN a su fara aiki. Dokokin BVN 10 za su fara aiki a Najeriya.
Kamfanonin masu zirga-zirga da jiragen sama sun fara barazanar tafiya yajin aiki a Najeriya saboda tsadar man da suke amfani da shi a fadin kasar nan.
Gwamnatin tarayya ta sanar da cewa ba za ta maido tallafin man fetur duk da tashin farashin man fetur a kasuwanni. Wale Edun ya ce za a tallafawa talaka.
Bincike ya nuna iƙirarin sojojin Amurka sun kama ƴan Najeriya 8 masu tallafa wa ta’addanci ƙarya ne. An gano Amurka ta sanya takunkumi kan mutane 8 ne kawai.
Gwamnati jihar Yobe ta tara malamai 800 daga sassa daban-daban domin yi wa shugabanni addu'a. Malaman za su yi wa shugaba Bola Tinubu addu'ar nasara.
Sanata Ali Ndume ya bayyana cewa Najeriya na da ikon kawo ƙarshen matsalar tsaro cikin watanni shida idan gwamnatin tarayya ta nuna ƙwazo da jajircewa.
Gwamnatin Najeriya karkashin Bola Tinubu ta sha yabo daga gwamnatin Donald Trump a Amurka kan hukunta 'yan ta'adda 386. Fadar shugaban kasa ta yi magana.
A labarin nan, za a ji hukumar tsaron farin kaya ta Najeriya, ta fara zurfafa bincike a kan wani tsohon dan majalisa da ake zargi da yada labarin karya kan tsaro.
Gwamnatin tarayya ta ce Najeriya na nan cikin kwanciyar hankali duk da gargadin da Amurka ta fitar, tana mai jaddada cewa cibiyoyi na aiki yadda ya kamata.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari