Gwamnatin Najeriya
Kamfanin Terra da gwamnatin Najeriya ke marawa baya ya fitar da wasu makaman da ya kera domin sojoji su yi amfani da su a yaki da 'yan ta'adda a fadin kasar
'Yan Najeriya a Afirka ta Kudu sun yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta kare rayukansu daga hare-haren kyamar baki, yayin da suke yaba wa kasar Ghana.
Shugaban karamar hukumar Gwagwalada a Abuja ya ziyarci gidan Sarkin Dawakin Zuba da gobara ta cinwa dukiyar miliyoyin Naira a birnin tarayya Abuja.
Masu ruwa da tsaki a harkar jiragen sama sun fara gargadi kan tashin farashin man jiragen sama a Najeriya. Ana fargabar hakan zai shafi farashin aikin Hajji.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya yi magana kan farfaɗo da matatun Najeriya da suka shafe shekaru ba sa aiki.
A labarin nan, za a ji cewa babban lauya a Femi Falana ya bayyana cewa an karya doka a shari'ar da gwamnati ke yi da sojojin da suka shirya kifar da Tinubu.
Shugaban kasar Kenya, William Ruto ya soki yadda wasu ‘yan Najeriya ke magana da Turanci bayan kare tsarin ilimin kasarsa, yana cewa Turancinsu yana da kyau.
A labarin nan, za a ji cewa wa'adin da mayakan Boko Haram suka ba gwamnatin Najeriya bayan sace mutane kusan 416 a yankin Ngoshe na jihar Borno ya kusa cika.
A labarin nan, za a ji yadda Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya kwatanta sulhun Amurka da Iran da ta'addancin ƴan bindiga da ke buƙatar sulhu a Najeriya.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari