Gwamnatin Najeriya
'Yan Najeriya na fuskantar barazana duk shekara, inda ake samun adadi mai yawa na wadanda ke fama fa cizon maciji a bangarori daban-daban na kasar.
A labarin nan, za a ji cewa kwamitin majalisar Amurka ya yi tir da yadda Najaeriya ta bayar da kwangilar $9m ga wani kamfanin kasar don gyara zargin kisan kiristoci.
Dan majalisar Amurka, Riley Moore ya yi gargadi kan masu neman a raba Najeriya. Ya ce zuwansa kasar ba shi da alaka da neman raba kasar ko ta wace hanya.
Hukumar NEDC da ke Arewa maso Gabas ta kammala gyara kabarin Sir Abubakar Tafawa Balewa da ke jihar Bauchi. An gyara muhimman wuraren da ke da alaka da kabarin.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya yabawa uwargidan shugaban Najeriya, Remi Bola Tinubu a taron addu'a da aka yi a kasar Amurka da ta hallara da kanta.
Shugaba Donald Trump na kasar Amurka ya bayyana cewa sun yi aiki tare da Najeriya wajen kai hari Najeriya ranar Kirsimeti. Ya ce suna cigaba da kai hari.
A labarin nan, za a ji cewa mahukuntan Rasha na daukar yan Najeriya aikin 'tsaro', sai dai ana tilasta masu shiga yarkin da ta ke yi da Ukraine, har hudu sun mutu.
Dakarun Najeriya sun tattauna da sojojin Faransa domin bunkasa alaka a fannin tsaro da yaki da 'yan ta'adda. Kasashen sun yi alkawarin aiki tare da juna.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban kamfanin mai na kasa, Bayo Ojulari ya bayyana dalilan da suka jawo durkushewar mamatun mallakin gwamnati a Najeriya.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari