Gwamnatin Najeriya
Gwamnatin Najeriya ta gargadi matasa kan fadawa tarkon daukar aiki da yaki a kasashen waje, tare da bayyana damuwa akan hatsarin da ke tattare da hakan.
Rundunar sojin Ukraine ta wallafa wata takarda da ta ce ita ce yarjejeniyar da kasar Rasha ke kullawa da 'yan Najeriya kafin daukarsu aikin soja.
Gwamnatin kasar Ukraine ta wallafa hotunan 'yan Najeriya biyu da suka shiga sojan Rasha a fagen dama. Ukraine ta ce daya daga cikin sojan bai samu horo ba.
Gwamnatin Tarayya ta kasa gabatar da umarnin kotu kan tsare Sheikh Sani Abdulkadir Zaria da ake zargi da shirin juyin mulki, kotun ta dage shari'a zuwa Juma'a.
Kungiyar Fulani Makiyaya ta MACBAN ta yi wa Amurka martani kan neman saka mata takunkumi bisa zargin keta hakkin addini. Sun ce su ba 'yan ta'adda ba ne.
Tsohon gwamnan Kaduna kuma jagoran jam'iyyar adawa ta ADC, Malam Nasir El-Rufa'i ya yi ikirarin cewa nan gaba kadan za a iya kama shi a Najeriya.
Gwamnatin shugaba Bola Ahmed Tinubu ta fara shirin sayar da wasu kadarorin gwamnati domin bunkasa jarin kasa da jawo 'yan kasuwa masu zaman kansu.
Gwamnatin Rasha ta bayyana cewa bata daukar matasan Najeriya ta kai su fagen daga a yakin da ta ke da Ukraine. Ta yi magana ne bayan kashe wasu matasa.
Kasar Saudiyya ta kara wa Najeriya lokaci domin kammala shigar bayanan maniyyata aikin Hajjin 2026. NAHCON ta gargadi masu shirya Hajji suyi gaggawa.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari