Gwamnatin Najeriya
Jirgin Saudiyya zai dawo jigilar fasinjoji daga Jidda zuwa Abuja a watan Yuni ko Janairu 2027. Najeriya ta sa hannu kan yarjejeniyoyi 3 da ƙasar Saudiyya.
Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya ce gudu ba ja da baya game da shari'ar Musulunci a Najeriya yayin da 'yan majalisar Amurka suka nemi soke ta a Najeriya.
Gwamnatin Najeriya ta yi watsi da rahoton da 'yan majalisar Amurka suka hada game da zargin kisan Kiristoci da musguna musu bayan mikawa Donald Trump.
Ga matakai 6 da majalisar Amurka ta miƙa wa Trump kan Najeriya. Matakan sun haɗa da soke dokar ɓatanci da dakatar da tallafi don kawo karshen muzgunawa kiristoci.
Babbar Kotun Tarayya a birnin Abuja ta amince da bukatar gwamnatin tarayya kan gurfanar da mutanen da ake zargi da alaka da ta’addanci wanda ba su halarci kotu ba.
Hukumar NiMET ta ce za a shafe kwana uku, daga Litinin zuwa Laraba ana hazo a Najeriya da ruwa a wasu jihohi yayin da masu kankara ke korafi a Ramadan.
Sakataren gwamnatin tarayya, George Akume ya bayyana cewa 'yan kasashen waje ne suke kai hare hare a Najeriya galibi. Ya ce bakin haure ne ke kai hare hare.
Bidiyo ya bazu a kafofin sadarwa yana ikirarin cewa Najeriya za ta soke Naira daga shekarar 2027 da ke tafe tare da maye gurbinta da kudin bai daya mai suna Eco.
Shugaban Amurka, Donald Trump ya zagi alkalan da suka hana shi kakabawa Najeriya da wasu kasashe haraji. Ya ce zai kawo sabon haraji na 10% kan kasashen duniya.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari