Gwamnatin Najeriya
Tsohon mataimakin shugaban APC a Arewa maso yamma ya koka kan yadda Buhari ya shafe shekaru bai amfani Arewa ba kuma Tinubu ma ya dauki irin hanyarsa.
Babbar kotu dake zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da daurarren shugaban haramtacciyar kungiyar IPOB, Nnamdi Kanu ya shigar gabanta kan gwamati.
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta bayyana cewa karin albashi da gwamnatin tarayya ke kokarin yi zai iya kawo tasgaro da rushewar wasu jihohi a Najeriya.
Akalla jihohi 20 a Najeriya ne ba su da zababbun shugabannin kananan hukumomi yayin da gwamnonin suka ki gudanar da zaben amma suka kafa kwamitin riko.
Shugaba Bola Tinubu ya nada akalla mutane takwas a gwamnatinsa da suka yi aiki tare da shi a lokacin da yake gwamnan jihar Legas. Mun tattaro jerin mutanen.
Wani iftila'i ya afku a rukunin gidajen Prince and Princess da ke gundumar Gudu a birnin tarayya, a lokacin da wani gini da ake ginawa ya rufta kan wasu mutane biyu.
Shehu Sani ya caccaki Majalisar tarayya a kan shirin gina katafaren asibiti, ya e babu bukatar asibitin a Abuja domin 'yan majalisa suna da karamin asibiti.
A lokacin da ake kuka kan tsadar rayuwa da farashin abinci, gwamnatin tarayya ta na kokarin sayo jirgin biliyoyi domin fadar shugaban kasa daga kasar waje.
Bola Tinubu ya ba Gwamna Dikko Umar Radda mukami. Wani babban jami’in gwamnatin Katsina ya ce Babagana Zulum yana cikin wadanda Radda zai yi aiki da su a NDPHC.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari