Gwamnatin Najeriya
Majalisar Dattawa ta ankarar da yan kasar nan cewa an shigo da wani nau'in gurbataccen man fetur da kuma dizel cikin kasar nan wanda zai iya jawo matsaloli.
Sanatoci daga Kudu maso gabashin kasar nan sun gana da babban lauyan kasa kuma ministan shari'a, Lateef Fagbemi SAN kan batun sakin Nnamdi Kanu daga kurkuku.
Gwamnatin Kano ta maka wasu jami'an 'yan sanda guda uku a gaban kotu bisa zargin aikata fashi da makami a jihar, inda su ka yi fashin N322m, an mayar da wasu
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya umurci ma'aikatun gwamnati kan sayen kayan da aka kera a Najeriya domin habaka tattalin arziki.
Kungiyar ma'aikatan jami'a ta kasa SSANU na shirin tsunduma yajin aiki a gobe Alhamis. Hakan ya biyo bayan wa'adin mako biyu da kungiyar ta ba gwamnati ne.
Alhaji Aliko Dangote ya yi kira ga shugaba Bola Tinubu kan karin kudin ruwa da kashi 30% inda ya ce hakan zai rusa sana'oi da hana samar da ayyukan yi a Najeriya.
Majalisar dattawan Najeriya ta yi karatu na biyu ga kudurin da zai ba yan kasashen waje damar mallakar katin shaidar zama dan kasa idan suka zauna a Najeriya.
Gwamnatin tarayya ta amince da dakatar da karbar haraji daga wasu 'yan Najeriya ciki har da manoma da masu kananan sana'a domin taimaka masu wajen gudanar da ayyuka.
Hukumar kula da asusun ba dalibai rancen kudin karatu NELFund ta ce ana sa ran daliban kasar nan akalla 250,000 zuwa 300,000 ne za su nemi lamunin karatu.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari