Gwamnatin Najeriya
Yayin da magana kan fita zanga zanga ke cigaba da daukan hankula, sheikh Aminu Ibrahim Daurawa da Dr. Jamilu Zarewa sun bukaci malamai su zauna da Bola Tinubu.
Bayan sauraron bukatar kungiyar SERAP, kotu ta umarci Lai Mohammed, tsohon ministan yada labarai da ya fito da bayanan yarjejeniyar Najeriya da kamfanin X.
Dillalan man fetur a Najeriya sun bayyana hanyar da za a bi don tabbatar da man fetur ya sauka gaba daya. Sun ce, ya kamata a ware masu kaso 50% na man kasar.
Gwamnatin tarayya ta amice da kafa kwamiti domin yaki da yunwa a Najeriya. Sanata Kashim Shettima ne ya kaddamar da kwamitin a fadar shugaban kasa a yau.
Wata kungiyar dalibai ta yi martani ga Sanata Ali Ndume bayan ya ce akwai yunwa da wahalhalu a Najeriya kuma shugaba Bola Tinubu ya gagara tabuka komai kan lamarin
Tsohon gwamnan jihar Delta, James Ibori ya yi martani bayan hukuncin kotu kan ƙananan hukumomi inda ya ce hakan koma-baya ne ga ci gaban kasar Najeriya.
Hukumar kididdiga ta kasa (NBS) ta bankado yadda 'yan Najeriya su ka kashe biliyoyin Naira a matsayin cin hanci ga jami'an gwamnati, inda ta gano N721bn aka bayar.
Shugaba Bola Tinubu ya yi babban alkawari yayin da yake martani kan hukuncin da kotun koli ta yanke na baiwa kananan hukumomi cin gashin kai kan gwamnoni 36.
Gwamnan bankin Najeriya (CBN), Yemi Cardoso, ya ce Najeriya na fuskantar tsadar kayayyaki ne sakamakon bashin Naira tiriliyan 37.5 da aka baiwa gwamnatin tarayya
Gwamnatin Najeriya
Samu kari