Gwamnatin Najeriya
Kotun kungiyar ECOWAS ta gano laifuffukan gwamnatin Najeriya game da take hakkin dan Adam yayin zanga-zangar EndSARS a watan Oktoban 2020 a Lagos.
Majalisar wakilan Najeriya ta zargi ministar mata da Uju Kennedy Ohanenye da barnatar da kudin gwamnati ta hanyoyin da ba su dace ba, ciki har da bikin shekara.
Hukumar kula da zirga zirgar jiragen kasa a Najeriya (NRC) ta sanar da cewa nan da watanni kadan za a cigaba da jigilar shanu daga Arewa zuwa Kudu a jirgin kasa.
Hadakar kungiyar kwadago a Najeriya ta kafe kan N250,000 a matsayin mafi karancin albashin ma'aikata, inda su ka ce ana tattaunawa da gwamnatin tarayya.
Hukumar kula da wutar lantarki ta Najeriya (NERC) ta yi kira na musamman ga yan Najeriya kan kashe kudi wajen sayen kayan rarraba wutar lantarki.
Shugaba Bola Tinubu ya kirkiro ma'aikatar raya dabbobi. An sanar da kirkirar ma’aikatar ne a yayin kaddamar da kwamitin aiwatar da gyara kan harkokin kiwon dabbobi.
Shugaban kungiyar lauyoyin Najeriya ta NBA, Yakubu Maikyau ya bayyana cewa kwata-kwata babu batun auren jinsi a yarjejeniyar kamar yadda wasu ke yadawa.
Bulaliyar masara rinjaye na majalisar Wakilai, Hon. Sani Madaki ya gabatar da kuduri gaban majalisar da ya nemi gwamati ta dakata daga aiwatar da yarjejeniyar Samoa
Ministan sufuri, Sanata Said Alkali ya bayyana cewa Shugaba Bola Tinubu ya umarci Kashim Shettima ya gana da shugaban kasar China domin neman tallafin kudi.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari