Nade-naden gwamnati
Ministan Yaɗa Labarai, Mohammed Idris ya buƙaci ‘yan Najeriya su yi addu’ar zaman lafiya da cigaban ƙasa yayin da ake bikin Babbar Sallah ta 2026.
Fadar shugaban kasa ta sanar da nadin Farfesa Segun Aina a matsayin wanda zai maye gurbin shugaban hukumar JAMB mai barin gado, Farfesa Ishaq Oloyede.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Farfesa Segun Aina a matsayin sabon shugaban JAMB domin maye gurbin Farfesa Is-haq Oloyede bayan karewar wa’adinsa a 2026.
Shugaba Bola Tinubu ya nada Adedayo Laniyi a matsayin shugabar cibiyar Maryam Babangida ta bunkasa mata tare da kafa sabuwar majalisar gudanarwa.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri ya yi garambawul a gwamnatinsa. Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri ya sauyawa wasu kwamishinoni wuraren aiki.
Shugaba Tinubu ya naɗa Manjo Janar Adeyinka Famadewa (Rtd) a matsayin Mashawarci kan harkokin tsaron gida domin inganta haɗin kan jami'an leken asiri.
Gwamna Oborevwori na jihar Delta ya sauya ministoci a ranar 8 ga Mayu, 2026, bayan murabus ɗin Orode Uduaghan da ThankGod Trakiriowei don takarar zaɓen 2027.
Sabon ministan makamashi a Najeriya, Joseph Tegbe ya musanta rahoton cewa ya yi alkawarin gyara matsalar lantarkin Najeriya cikin watanni uku yayin tantance shi.
Tsohon ministan sufuri a Najeriya, Femi Fani-Kayode ya ce shi ne ya nemi a mayar da shi daga Jamus zuwa Afirka ta Kudu saboda ra'ayinsa da kusancin ƙasashen biyu.
Nade-naden gwamnati
Samu kari