Aikin Gwamnatin Najeriya
Hukumar CDCFIB ta kori jami’an shige da fice 11, ta ladabtar da wasu 21 saboda cin hanci, karya doka da rashin ladabi, inda ta kuma ja kunne sauran jami'an NIS.
Majalisar wakilai ta amince da kudirin dan majalisar Cross River, Bassey Akiba na hana masu gidajen haya kara sama da 20% don saukaka wa talakawa.
A labarin nan, za a ji cewa Gwamna Abba Kabir Yusuf ya samu karin lambar yabo, wannan karon daga kungiyar Injiniyoyi ta NICE saboda ingantattun aiki a Kano.
Fitaccen ɗan jarida, Ibrahim Ishaq Rano ya bayyana jin dadi a kan yadda Gwamna Abba Kabir Yusuf da sauran abokan aiki suka tsaya masa bayan shiga ofishin yan sanda.
A labarin nan, za a ji cewar an buga muhawara a Majalisar Wakilai, 'yan majalisa sun yanke shawara a kan nemo inda $35m na gina matatar mai ta shiga.
A labarin nan, za a yi yadda 'yan uwan Bilyaminu Bello na dangin uwa da su ka raine shi suka yi raddi ga mahaifin 'dansu da ya ce ya yafe wa Maryam Sanda.
A labarin nan, za a ji yadda 'yan wasu fitattun 'yan Najeriya su ka yi wa Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu dirar mikiya bayan ya yafe wa mutane 175.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar hamayya ta ADC ta dura a kan Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu kan yafe wa wadanda su ka aikata manyan laifuffuka.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar ta bayyana takaici a kan yadda Shugaba Bola Tinubu ya yafe wa dilolin kwaya.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari