Aikin Gwamnatin Najeriya
Rundunar 'yan sandan Najeriya ta ce za a kama duk wani jami’in dan sanda da aka gano yana ba babban mutum kariya, bisa umarnin sufetan 'yan sanda, Egbetokun.
A labarin nan, za a ji cewa 'yan Najeriya za su san makomarsu a kan batun kara kirkirar sababbin jihohi da kara yawan mata, da yan sandan jihohi.
Wasu 'yan kasar Kamaru 7 sun shiga hannun jami'an tsaro kan zarfin ta'addanci a jihar Benue. Matasan 'yankin ne suka kama 'yan kasar wajen suka mika ga jami'an tsaro
A labarin nan, za a ji cewa hukumar gudunarwar birnin tarayya Abuja ta sanar da shirin fara ƙwace filayen manyan mutanen da suka yi kunnen kashi wajen biyan haraji.
Tsohon Ministan shari'a, Abubakar Malami ya bayyana cewa babu kamshin gaskiya a zargin da EFCC ta ke yi masa na badakalar wasu kudi daga 'kudin Abacha.'
A labarin nan, za a ji cewa wasu daga cikin 'yan kasar nan sun fusata, suna neman shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bar shugabancin Najeriya saboda rashin tsaro.
A labarin nan, za a ji cewa Dave Umahi, Ministan ayyuka na Najeriya ya sanar da cewa majalisar zartarwa ta amince da fitar da sama da N400bn domin wasu ayyuka.
Hukumar DSS ta kori jami’ai 115 bisa zargin rashawa da zamba, ta gargadi jama’a kan tsofaffin jami’an da ke amfani da sunan hukumar wajen cutar da mutane.
Ministan harkokin cikin gida, Dr. Tunji Ojo ya ba da umarnin gyara shafin daukar aikim hukumomin da ke karkashin CDCFIB, kuma ga dukkan alamu an aamu ci gaba.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari