Aikin Gwamnatin Najeriya
A shafinsa na X, Salihu Tanko Yakasai ya yi rubutu da ya nuna yadda Bola Tinubu ya rasa goyon bayan Arewa sannu a hankali. Matashin ya ce ba a yi wa yankin adalci.
Likitocin NARD sun sanar da shiga yajin aikin sai baba ta gani a fadin Najeriya daga ranar 7 ga Afrilu, 2026, sakamakon dakatar da alawus da gwamnatin tarayya ta yi.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta sanar da korar kwamishinan kasuwanci, Alhaji Shehu Wada Sagagi, ta ba shi umarni na ƙarshe a kan aiki.
Sufetun Janar na ‘yan sanda Olukayode Disu ya yi babban garambawul a rundunar, inda ya tura manyan jami’ai 64 zuwa sababbin mukamai a fadin Najeriya.
A labarin nan, za a kungiyar yan kwangila na cikin gida sun bayyana cewa za su fito domin nuna wa gwamnatin takaicin kokarin wasu ma'aikatu na cinye hakkinsu.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Oyo ya bullo da hanyar rage wa talakawansa wahala saboda tsadar man fetur ma'aikata za su rika samun karin kudi duk wata.
A labarin nan za a ji cewa wani masanin halayyar masu aikata laifuffuka, Dr. Sulaiman Ishaq Muhammad ya shawarci gwamnati game da ƴan ta'adda a soshiyal midiya.
A labarin nan, za a ji tsofaffin kwamishinonin Gwamna Abba Kabir Yusuf za su ci gaba da shafa da shi game da yunkurin da ake yi na kwace motocin ofis da aka ba su.
Babban Kwamandan NSCDC Dr. Ahmed Audi ya yi ritaya yau 27 ga Fabrairu, 2026. Ya bar tarihin lalata matatun mai 283 da kama ɓatagari 4,677 a lokacin mulkinsa.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari