Aikin Gwamnatin Najeriya
An nada shugabannin wasu hukumomin gwamnatin tarayya. Mai taimakawa shugaban kasa wajen yada labarai da dabaru, Bayo Onanuga, ya fitar da sanarwa.
Gwamnatin Tarayya ta sallami ma’aikatan da suka yi karatun digiri a jami’o’in Benin da Togo daga 2017, hukumomi sun fara aiwatar da wannan umarni.
Majalisar wakilai ta umarci CBN da ta dakatar da sallamar ma’aikata 1,000 da biyan kudin sallama na N50bn, inda ta kafa kwamitin bincike kan lamarin.
Gwamnatin tarayya ta fara cire harajin N50 kan kowace mu'amalar kudi ta N10,000. Kamfanonin Opay da Moniepoint sun fara aiwatarwa daga 1 ga Disamba.
Legit Hausa ta lissafa ranakun hutu a Najeriya na Disamba 2024 da Janairun 2025. Wadannan sun hada da bukukuwan Kirsimeti, Ranar Dambe, da kuma na Sabuwar Shekara.
Ministan Kwadago, Dingyadi, ya bayyana cewa gwamnati za ta hana shiga yajin aiki ta hanyar tattaunawa da 'yan kwadago da samar da hanyoyin warwarewar matsaloli.
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NPC), karkashin shugabanta, Nasir Isa Kwarra, ta sanar da cewa za a gudanar da kidayar jama’a a Najeriya a shekarar 2025.
Babban mai binciken kudi na tarayya (AGF) ya bankado yadda aka tafka badakalar kwangilar N197.72bn a ma’aikatu, da hukumomi. Ya fitar da cikakken rahoton badakalar.
Gwamnatin tarayya ta karyata ikirarin da Shehu Sani ya yi na cewa ta kori ma'aikatan tarayya da aka dauka aiki da digirin kasar Benin da Togo. Ta yi karin haske.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari