Aikin Gwamnatin Najeriya
An fito da sabon salon GDP da zai rika la’akari da harkoki irinsu karuwanci. NBS tana so karfin tattalin arziki ya karu don haka za a tattaro sauran bangarori.
Hukumar KWastam ta ce mutum 573519 suka nemi guraben aiki 3,927. Duk da tarin yawan masu neman aikin, NCS ta ce za ta yi adalci a wajen daukar wadanda suka cancanta.
Sarakunan gargajiya daga Kudancin Najeriya sun yi kira ga gwamnati ta magance matsalolin tattalin arziki, sun kuma yi hasashen kyakkyawar makoma ga Najeriya a 2025.
Wasu Farfesoshi kuma masana daga ABU Zaria sun haska matsalar da ke cikin kudirin haraji, sun nuna za a samu karin tsadar rayuwa da rasa ayyukan yi.
A wannan rahoto da muka tattaro, za a ji bankin CBN ya fadi dalilin ma’aikata 1000 na ajiye aiki a Najeriya watanni bayan an maida wasu ofisoshi zuwa Legas.
Jam'iyya mai mulki ta APC ta zargi tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar LP, Peter Obi da yin soki burutsu a kan salon mulkin Bola Tinubu.
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta sanar da fara atisayen daukar ma'aikata a rukuni uku: Superintendent Cadre, Inspectorate Cadre, and Customs Assistant Cadre.
Ministan yada labarai da wayar da kan al'umma, Mohammed Idris ya ce ya samar da guraben ayyukan gwamnatin tarayya 30 ga 'yan asalin jihar Neja da dama.
Gwamna Bala Mohammed ya yi ziyarar ba zata sakatariyar jihar Bauchi inda ya rasa manyan ma'aikata ciki har da kwamishinoni. Gwamnan ya gargade su.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari