Aikin Gwamnatin Najeriya
Hukumar FGSHLB ta fara tattara jerin sunayen ma'aikatan da suka yi ritaya da suka kasa biyan cikakken lamunin gidajen da suka samu daga gwamnatin tarayya.
Ma’aikatan NiMet sun fara yajin aiki a dukkanin fadin Najeriya. Ma'aikatan sun yi korafi na karancin albashi da yanayin aiki mai kyau. Sun nemi a dauki mataki.
Gwamnatin Kano ta biya N21bn daga cikin Naira biliyan 48.6 da gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje ta hana wasu daga cikin 'yan fansho da suka hidimtawa jihar.
Gwamnatin Uba Sani ta Kaduna ta bayyana cewa an kwace wasu filayen makarantu da tsohuwar gwamnatin jihar ta cefanar domin inganta koyo da koyarwa a makarantun.
Masu zanga zanga sun bukaci a gurfanar da Mele Kyari sannan a binciki zargin almundahana a NNPCL, musamman kan gyaran matatun mai da yarjejeniyar Matrix Energy.
Shugaban hukumar Hisbah ta jihar Kano, Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya bayyana cewa yanzu karuwai da 'yan daudu ne ke cin moriyar kwangila a gwamnati.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya kaddamar da shirin LEEP domin samar da ayyuka wa matasa kimamin miliyan 2.5 a shekaru biyu masu zuwa
Gwamnatin Benue ta ware hutun Easter daga Alhamis zuwa Litinin, domin ma’aikata su huta, su yi ibada da kasancewa da iyalai kafin komawa aiki ranar Talata.
Bwala ya ce karramawar da ya samu daga shiyyar Kudu Maso Gabashin Borno alama ce cewa mutanensa na tare da Shugaba Tinubu da tsarin Renewed Hope 100 bisa 100.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari