Aikin Gwamnatin Najeriya
Rundunar sojin saman Najeriya ta bude shafin daukar ma'aikata. Za a dauki 'yan Najeriya ne da suka kammala karatu a fannoni daban daban domin aiki da rundunar.
A labarin nan, za a ji yadda jama'a ke sama da 4000 ke fafutukar ganin an dauke su aiki a kwalejin fasaha ta Jalingo da ke da guraben aiki ga mutane 98 kacal.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Bola Ahmed Tinubu za ta hada gwiwa da Kano wajen samar da karin hasken wutar lantarki a jihar domin amfanin masana'antu.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Kano ta bayyana cewa an fara shirin aurar da tubabbun 'yan daba da su ka zubar da makamai tsakani da Allah.
Kungiyar NLC ta bai wa gwamnati wa’adin kwanaki bakwai ta mayar da kudaden NSITF da ta karkatar, ta kuma gargaɗin shiga yajin aiki idan ba a dauki mataki ba.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta bayyana cewa ana shirin fara biyan kamfanonin wutar lantarki na kasar nan kudin da aka shafe shekaru ba a biya ba.
A labarin nan, za a ji shirin da gwamnatin Amurka ke yi na sayar da wasu makamai da su ka hada da rokoki, harsasai da bama-bamai masu linzami ga Najeriya.
Gwamnatin Tarayya ta fara tattaunawa da wasu kasashen duniya domin samar da ayyukan yi ga yan Najeriya, ministan kwadago ya ce an fara cimma matsaya.
A labarin nan, za a ji yadda Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya yi sababbin nade nade a hukumomin da su ka jibinci sadarwa, NCC da USPF.
Aikin Gwamnatin Najeriya
Samu kari