Labaran Kwallo
A ranar Lahadi, 11 ga watan Fabrairu, 2024 za a gwabza wasan ƙarshe a gasar cin kofin nahiyar Afirka tsakanin Najeriya da masu masaukin baki Ivory Coast.
Wani ‘dan Najeriya wanda ya yi hasashen sakamakon AFCON a matakin rukuni, ya yi hasashen cewa Najeriya za ta yi nasara kan Ivory Coast a wasan karshe.
Fasto Dakta Kan Ebube Muonso ya yi hasashen kasar da za ta lashe gasar AFCON a gobe Lahadi 11 ga watan Faburairu inda ya ce Ivory Coast ce da nasara.
Shugaban hukumar kwallon ƙafa ta nahiyar Afirka, Patrice Motsepe, ya tabbatar da cewa Bola Tinubu zai halarci filin wasan da za a buga wasan ƙarshe a gasar AFCON.
Kocin kungiyar The Elephants ta kasar Cote d'Ivoire, Emerse Fae, ya yi bayani kan hanyar da kungiyarsa za ta bi domin samun nasara kan Super Eagles a wasan karshe.
Yan wasan tawagar Super Eagles guda biyu zasu kafa tarihin da ba a taɓa ba idan Najeriya ta samu nasarar jijjiga kofin AFCON ranar Lahadi, 11ga watan Fabrairu.
Wani ‘dan Najeriya ya ce zai fi kyautuwa mutum ya guji kallon wasan Najeriya da Ivory Coast idan har ya san yana da hawan jini. Ya ce zai fi kyau a bi sakamakon.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, da gwamnoni 22 za su je kallon wasan ƙarahe a gasar AFCON 2023 waɓda tawagar ƴan wasan Najeriya za ta kara da Ivory Coast.
A yayin karo tsakanin Najeriya da Afrika ta Kudu a wasan kusa da karshe na gasar cin kofin Afrika, AFCON, akalla ‘yan Najeriya biyar ne suka mutu saboda zullumi.
Labaran Kwallo
Samu kari