Malaman darika
Shugaban kungiyar Izala na kasa Sheikh Abdullahi Bala Lau ya yi umurni ga limamai kan fara alkunut a fadin Najeriya. Sheikh Bala Lau ya fadi haka ne a Abuja.
Farfesa Sa’eed Muhammad Yunusa ya yi kira ga matasa da shugabanni a wata huduba da ya yi. Wannan huduba ta yi bayanin gwagwarmayar malamai da zanga-zanga.
A gobe Talata al'ummar Musulmi a fadin duniya za su yi ranar Ashura, ana bukatar Musulmi su yi ibada masu muhimmanci a ranar wanda Legit ta tattaro muku su.
Shehin malami, Shiekh, Barista Ishaq Adam Ishaq ya musanta labarin cewa malamai sun karbi kudi har Naira Miliyan 16 daga shugaba Bola Ahmed Tinubu.
Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya taya Sheikh Dahiru Usman Bauchi murnar cika shekaru 100 a duniya. Ajuri Ngelale ne ya tura sakon a yau Talata.
A jiya Talata Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya cika shekaru 100 da haihuwa a kalandar Musulunci. Legit ta yi waiwaye kani tarihi da abubuwa na musamman a rayuwarsa.
A ranar Juma'a, mun samu labari cewa malamai sun yi hudubobi, sun gargadi gwamnati a kan yarda da auren jinsi bayan shiga yarjejeniyar nan ta Samao da aka yi.
Jagoran Ɗarikar Tijjaniyya kuma ɗaya daga cikin iyalan Shehi Ibrahim Nyass =a nesanta kansa da takardar da aka ce ya nemi Sanusi II ya sauka daga Sarkin Kano.
Iyalan Shehin Ɗarikar Tijjaniya, Sheikh Ibrahim Nyass sun buƙaci Muhammadu Sanusi II ya hakura da sarauta Kano, ya yi kori da kakansa Muhammadu Sanusi I.
Malaman darika
Samu kari