Yan bindiga
Rundunar ƴan sandan jihar Benue, ta tabbatar da samun nasarar cafke wasu manyan ƴan ta'addan da suka addabi al'ummar jihar da ayyukan ta'addanci.
Ƴan bindiga sun yi awon gaba da wani manomi lokacin da yake dawowa daga gona tare da ɗiyarsa jihar Kwara. Ƴan sanda sun tabbatar da aukuwar lamarin.
Wasu miyagun 'yan bindigan daji sun tafka mummunaɗ ɓarna yayin da suka kai farmaki mai muna kan ƙauyuka 7 da ken kan iyaka a jihohon Kebbi da Sakkwato.
Ƴan bindiga sun tare hanya sun yi awon gaba da limamin cocin Katolika ta Enugu, Rev. Fr. M. Okide, tare da wasu mutum shida da ba su ji ba, ba su gani ba.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun kona ɗalibi mai neman shiga jami'a har lahira yayin da suka kai hari fadar wani basarake a jihar Osun jiya Lahadi.
Masu garkuwa da mutane sun hari kauyen Dogon Noma da ke Maro, a karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna, inda suka kashe mutum biyu tare da garkuwa da wasu uku.
Jami'an tsaro sun samu nasarar ceto mutane masu yawa da miyagun ƴan bindiga suka yi garkuwa da su a jihar Bauchi da ke yankin Arewa maso Gabas na Najeriya.
Yan bindiga sun sake ajalin mutane biyu kana suka yi garkuwa da wasu ƙarin mutane 3 a wani sabon hari da suka kai yankin karamar hukumar Kajuru a Kaduna
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta tabbatar da samun nasarar cafke wani gawurtaccen ɗan bindiga da ya addabi jama'a wanda ta daɗe tana nema a jihar.
Yan bindiga
Samu kari