Yan bindiga
Yayin da Najeriya ke fama da matsalolin rashin tsaro a kasar, rahoton bincike ya bayyana cewa a shekara guda, ‘yan Najeriya sun biya fiye da N2bn na kudin fansa.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-hare a jihar Kaduna. 'Yan bindigan sun kashe mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Tsohon shugaban ma'aikatan fadar shugaban kasa a lokacin Muhammadu Buhari, Farfesa Ibrahim Gambari ya ce sama da kungiyoyin 'yan ta'adda na aiki a Najeriya, Afrika.
Dan majalisar jihar Katsina da ke wakiltar Funtua, Abubakar Muhammad Total ya saye bindigogi wa mutanen mazabarsa domin yaki da 'yan ta'adda a jihar.
Wasu 'yan bindiga sun yi aika-aika bayan sun kai hari a jihar Kano. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da wani mutum bayan sun dira a unguwarsu ba za to ba tsammani.
Jam’iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi kira ga Shugaba Bola Tinubu ya soke tafiyarsa a kasashen waje ya kuma ayyana dokar ta-baci a Katsina da Zamfara.
Gwamnatin jihar Katsina, karkashin jagorancin Gwamna Dikko Uamru Radda, ta sayo sababbin motocin yaki domin fuskantar matsalar rashin tsaron da ake fama da ita.
Wani hatsarin jirgin ruwa da ya auku a jihar Sokoto ya yi sanadiyyar rasuwar mutane a jihar Sokoto. Mutanen dai na tserewa harin 'yan bindiga ne.
Dakarun rundunar sojojin saman Najeriya sun kai hare-hare kan maboyar 'yan bindiga a jihar Katsina. Sojojin sun kubutar da mutanen da aka yi garkuwa da su.
Yan bindiga
Samu kari