Yan bindiga
'Yan bindigan da suka yi garkuwa da mataimakin shugaban karamar hukumar Malumfashi a jihar Katsina sun sake shi. Sun sake shi bayan an bada kudin fansa.
Hedkwatar tsaro ta fara gudanar da bincike kan sojojin da suka janye daga makarantar GGCSS Maga, kafin kawo harin 'yan bindiga. An fara gudanar da bincike.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya nuna takaicinsa kan yadda matsalar rashin tsaro ke kara tabarbarewa. Ya bukaci gwamnati ta daina tattaunawa da yan bindiga.
Gwamnatin jihar Kano ta yi kira ga hukumomin tsaro su damke tsohon ahugaban APC na kasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje kan shirinsa na kafa rundunar Hisbah.
Primate Elijah Ayodele ya ce akwai manyan mutane biyar da ke bayan ta’addanci a Najeriya, yana gargadin gwamnati ta dauki mataki kafin lamarin ya tsananta.
Tsohon ministan kwadago, Dr. Chris Ngige, ya bayyana cewa yana nan a raye bayan wasu yan bindiga sun farmake shi a kan wani titi a jihar Anambra.
Kwanaki kadan bayan kubutar da yan matana da aka sace a makarantar Maga, yan bindiga sun sake komawa jihar Kebbi, sun kashe jami'an hukumar NIS uku.
Wata mata ta rasa rayuwarta bayan ‘yan bindiga sun harbe ta yayin da take ɗaukar bidiyon harin da aka kai wa jerin gwanon motocin Chris Ngige a Anambra.
Sojar Amurka, Sarah Beckstrom da dan bindiga ya harba ta rasu bayan fama a asibiti. Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce zai sauya dokokin shiga Amurka.
Yan bindiga
Samu kari