Yan bindiga
Jami'an tsaro sun samu nasarar cafke wasu masu safarar makamai ga jagoran 'uan bindiga. Jami'an tsaron sun cafke mutanen ne lokacin da suke kokarin karbo makamai.
Babban alkalin jihar Katsina ya yi tsokaci kan batun sakin wasu daga cikin 'yan bindigan da aka tsare. Ya bayyana cewa gwamnati ta nemi shawara ta fuskar shari'a.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kano ta kama wani matashi bisa zargin lakadawa mahaifiyarsa duka da mallakar bindiga ba bisa ka'ida ba. An kama matashin ne bayan ya gudu
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin jagorancin Gwamna Nasir Idris, ta bullo da shirin horas da 'yan banga don tunkarar matsalar rashin tsaron da ake fama da ita.
'Yan sandan Zamfara sun kama Mustapha Mohammad da abubuwan fashewa 954 a motarsa; ana zargin na 'yan bindiga ne domin kera bama-bamai a ranar 27 ga Janairu, 2026.
'Yan bindiga dauke da makamai sun yi wa jami'an 'yan sanda kwanton bauna a jihar Katsina. 'Yan bindigan sun hallaka 'yan sanda tare da raunata wasu.
Wani shahararren jagoran 'yan bindiga da ke kira, Abdullahi Lantai ya mutu a Katsina wanda aka ce yana daga cikin masu son ganin an yi sulhu da gwamnati.
'Yan bindigan da suka sace mutanen da ke yin ibada a coci a jihar Kaduna, sun bukaci a ba su kudaden fansa. 'Yan bindigan sun jero sharuddan da suke so a cika musu.
Kakakin jam'iyyar APC a jihar Zamfara ya bayyana cewa katin Bello Turji na jam'iyyar na bogi ne. Yusuf Idris ya ce Bello Turji ba dan jam'iyyar APC ba ne.
Yan bindiga
Samu kari