Yan bindiga
Wasu yan bindiga sun hallaka mutum 2 tare da sace wasu da dama a harin da suka kai kan yan gidan biki a yankin karamar hukumar Kankara ta jihar Katsina.
'Yan sandan Oyo sun tsaurara tsaro a Ikoyi-Ile bayan 'yan bindiga sun aiko da takardar barazanar kai hari ranar 20 ga Janairu, 2026, don janyo raɗaɗi da hawaye.
'Yan bindiga sun kashe soja da jami'in NSCDC, Tijani Idris, a ƙaramar hukumar Kwande, Jihar Benue, lamarin da ya tlasta wasu mazauna yankin tserewa.
Gwamnatin Katsina ta kare shirin sakin mutane 70 da ake zargi da laifuffukan ta'addanci, tana mai cewa hakan zai kawo dorewar sulhu da ceto mutane 1,000 da aka sace.
’Yan bindiga sun harbi fasinjoji 3 a motar Benue Links kusa da Otukpo; kamfanin ya ɗauki nauyin jinya tare da ƙarfafa dokar hana tafiyar dare a ranar 10 ga Janairu.
Rundunar 'yan sanda a jihar Kogi ta lallasa 'yan bindiga da dama, sun fatattaka su da lalata hanyoyinsu. Nasarar da aka samu ta jawo hankali ga tsaro a yankin.
Wani bidiyo da yan jaridu suka gani ya tabbatar da kashe ‘yan ta’adda da lalata maboyarsu a Sokoto, yayin hare-haren sama na Amurka a ƙarshen Disambar 2025.
Rahotanni sun ce a yammacin jiya, yayin taron Maulud a Yanshantuna, Makera, Dutsin-Ma, ‘yan bindiga sun kewaye jama’a, sun kwace wayoyi, kuɗi, sun sace shagon caji.
Rundunar ‘yan sanda a jihar Oyo ta fara bincike bayan gano wasiƙun barazana daga ‘yan bindiga zuwa ga al'umma inda suka ce za su kai farmaki garuruwa.
Yan bindiga
Samu kari