Yan bindiga
Wasu 'yan ta'adda dauke da bindigogi sun tare matafiya a jihar Zamfara. 'Yan ta'addan sun kashe mutane tare da yin awon gaba da wasu da dama zuwa daji.
A labarin nan, za a ji cewa rundunar sojin saman Najeriya ta yi martani ga zargin cewa jami'anta sun hallaka mutanen gari a garin bin yan bindiga a jihar Neja.
Mutane 10 ciki har da ɗan sanda sun rasu a harin Barkin Ladi, jihar Filato ranar 10 ga Mayu, 2026, yayin da matasa suka koka kan rashin tsaro a yankin.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar yi wa 'yan ta'adda kwanton bauna a jihar Katsina. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda tare da kwato makamai.
Fada ya barke tsakanin wasu kungiyoyin 'yan bindiga a jihar Zamfara. Rikicin ya jawo an hallaka wani jagoran 'yan bindiga tare da mayaka da dama.
Dakarun Operation Fansan Yamma sun kama wani da ake zargin dan bindiga ne a Birnin Gwari tare da kwato mujallar bindigar AK-47, wayoyi da tabar wiwi.
Wasu miyagun yan bindiga da ake zargin barayin daji ne sun kashe dan Fulani mai kiwo da ya yi kokarin hana su sace masa shanu a karamar hukumwar Gwarzo, jihar Kano.
'Yan bindiga sun kashe mutane 18 a jihar Filato a ranar 8 ga Mayu, 2026, ciki har da mata masu juna biyu 3 a Bassa da wasu mutane 5 a Barkin Ladi.
Ana zargin 'yan bindiga da dasa bam a kan hanyar wucewar ababen hawa a jihar Zamfara. Dasa bam din ya jawo rayuka sun salwanta yayin da wasu suka samu raunuka.
Yan bindiga
Samu kari