Yan bindiga
Wasu miyagun 'yan bindiga su kai harin kwanton bauna kan jami'an tsaro na 'yan banga a jihar Imo. 'Yan bindigan sun hallaka mutum hudu ciko har da wani yaro.
Shugaban sojin ruwan Najeriya ya ce maganin matsalar tsaro a Najeriya ba komai bane face 'yan Najeriya su koma ga Allah su dukufa da addu'a gadan-gadan.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Umaru Radda, ya bukaci al'ummar jihar Katsina da su koma ga Allah domin samun mafita kan matsalar rashin tsaro.
Rahotanni sun bayyana cewa an sace wani dattijo mai shekaru 79, Kwamared Takai Agang Shamang a gidansa da ke Bikini-Tsoraurang, Manchock a jihar Kaduna.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun bi cikin dare sun sace wasu 'yan jarida guda biyu a jihar Kaduna. Miyagun sun sace mutanen ne tare da matansu da 'ya'yansu.
Rahoto ya bayyana yadda wasu tsagerun 'yan bindiga suka yi garkuwa da wasu mutane 5 a jihar Niger, lamarin da ya yada hankalin al'ummar yankin da abin ya faru.
Yayin da ake rade-radin rasuwar mahaifiyar mawaki Rarara, jaruma Aisha Humairah ta karyata labarin inda ta roki mutane da su bar yada jita-jita babu dalili.
Rundunar yan sanda a jihar Legas ta tabbatar da cewa ta kashe manyan yan bindiga tara bayan sun fafata yayin wata musayar wuta da suka yi a tsakaninsu.
Hukumar kwastam ta kama makamai da dama a lokacin da ake kokarin shigowa da su Najeriya ta bayan fage domin aikata ayyukan barna da ta'addanci a garuruwa.
Yan bindiga
Samu kari