Yan bindiga
Sama da mutane 6,000 ne suka tsere daga gidajensu sakamakon hare-haren 'yan bindiga a garuruwan masarautar Pindiga, jihar Gombe; an tabbatar da mutuwar mutane 3.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan bindigan da suka addabi mutane a jihar Sokoto. Sojojin sun samu nasarar dakile wani hari da suka kawo.
Kungiyar 'yan ta'adda ta ISWAP ta nada sabon kwamanda mai suna Abu Khalifa baya sojojin Najeriya sun kashe kwamandan kungiyar mai suna Julaibib a daji.
Rundunar sojin Najeriya ta yi kazamin artabu da 'yan bindiga sama da 100 a dajin Zamfara. An hallaka 'yan bindiga da dama ciki harda Gwaska Dan Karami.
'Yan bindiga sun kona ofishin yan sanda da coci a Agwara, Jihar Niger; sun sace mutane 5 a harin asuba na yau 1 ga Fabrairu, 2026. Runduna ta tabbatar da lamarin.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai hare-haren ta'addanci a jihar Zamfara. 'Yan bindigan sun hallaka mutanen da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba.
Tsohon Ministan sadarwa, Adebayo Shittu, ya yi magana kan matsalar rashin tsaro da cin hanci. Adebayo ya bayyana abin da ya hana Bubari magance matsalolin.
Dakarun Najeriya sun yi wa 'yan bindiga ruwan wuta a jihar Kwara bayan kaddamar da sabon farmakin Operation Igbo Danu domin kawar da 'yan ta'adda a dazuka.
Jami'an tsaro sun samu nasarar cafke wasu masu safarar makamai ga jagoran 'uan bindiga. Jami'an tsaron sun cafke mutanen ne lokacin da suke kokarin karbo makamai.
Yan bindiga
Samu kari