Yan bindiga
Jami'ar majalisar dinkin duniya, Izumi Nakamitsu ta bayyana cewa makaman da aka yi amfani da su a yakin Libya sun kwararo Najeriya sun tayar da rikici.
Tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, ya sake ragargazar Shugaba Bola Tinubu kan matsalar rashin tsaron da ake ci gaba da fama da ita.
'Yan bindiga dauke da makamai sun yi awon gaba da wasu dalibai a jihar Zamfara. Rundunar 'yan sanda ta yi bayanin yadda lamarin ya auku a cikin dare.
Majiyoyi sun tabbatar da cewa an yi garkuwa da tsohon Ministan Wuta, Adebayo Adelabu, tare da tagwayen ‘ya’yanta a Ibadan, abin ya tayar da hankali.
Iyalan ɗalibai da malamai da aka sace a Oriire da ke jihar Oyo sun ƙi karɓar shinkafa da kuɗi daga gwamnati, suna neman a dawo musu da yaransu cikin gaggawa.
'Yan bindiga dauke da makamai sun sake sanya mutanen da ke kauyen Dan Gulbi na karamar hukumar Tureta ta jihar Sokoto. Sun hallaka mutane masu yawa.
Tsohon babban hafsan hafsoshin sojojin kasa, Laftanar Janar Tukur Buratai (mai ritaya), ya yi magana kan 'yan bindigan da ke dora bidiyoyi a yanar gizo.
'Yan bindiga sun yi aika-aika bayan da suka kai wani harin ta'addanci a jihar Plateau. 'Yan bindigan sun hallaka wani basarake a kan hanyar komawa gida.
Babban jami'in gwamna Soludo, Ben Nwankwo ya tsallake rijiya ta baya yayain da 'yan bindiga suka budewa tawagar shi wuta yana kan hanyar zuwa wani kauye.
Yan bindiga
Samu kari