Yan bindiga
Dakarun Najeriya sun bayyana nasarorin da suka samu sun kashe 'yan ta'adda takwas da kama 51 tare da kama makamai a farmakin da suka kai cikin kwana uku.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi awon gaba da manoman da ba su san hawa ba, ba su san sauka ba a jihar Kaduna. Sun tafi da su zuwa cikin daji.
Mai taimakawa shugaban kasa game da harkokin tsaro ya ce Najeriya na samun tallafi daga Amurka, Faransa, Birtaniya da wasu kasashe a yaki da ta'addanci.
Ministan tsaro a Najeriya, Mohammed Badaru Abubakar ya yi murabus daga mukaminsa bisa dalilan lafiya, kuma Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya amince da hakan.
Sarki Ojibara na Bayagan da wasu mutane shida sun tsere daga hannun ‘yan bindiga bayan artabun da jami’an sa-kai suka yi da miyagun a wani dajin Kwara.
Gwamnonin jihohin Arewa sun gudanar da taro kan matsalar rashin tsaro. Sun samo hanyoyin da suke son abi domin kawo karshen matsalar da ta addabi yankin.
Wasu matafiya a cikin motoci da dama sun tsinci kansu cikin musayar wuta tsakanin 'yan bindiga da jami'an 'yan sanda a jihar Kogi. Sun nemi a kai musu dauki.
Wata dabar 'yan bindiga sun kakaba wa kauyuka kimanin 12 haraji miliyoyin Naira a yankin kagamar hukumar Sabo a jihar Sakkwato, sun yi barazanar kashe mutane.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya bada tabbacin cewa daliban da 'yan bindiga suka sace a Neja sun kusa dawowa.
Yan bindiga
Samu kari