Yan bindiga
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai wani mummunan hari da ya jawo asarar rayuka a Kebbi. Gwamnatin jihar ta jajantawa mutanen da suka rasa iyalansu a harin.
An gudanar da jana’izar Manjo Janar Abubakar Rabe (mai ritaya) a Katsina bisa tsarin addinin Musulunci, bayan rasuwarsa a hannun ‘yan bindiga makonni biyu.
Gwamna Caleb Mutfwang na Plateau ya ce gwamnatinsa ba za ta taɓa tattaunawa da 'yan ta'adda ba, yana mai alƙawarin ci gaba da murƙushe su a jihar.
Wani dan bindiga ya kashe mutum daya tare da jikkata akalla mutum 10 a wani hari da ya kai jihar Texas a Amurka. Ya shafe sa'o'i yana fito na fito da 'yan sanda.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Tinubu ya gargadi 'yan bindiga da masu daukar nauyin ta'addanci su mika wuya ko su fuskanci karfin gwamnati ba tare da jin kai ba.
Jami'an tsaro a jihar Kogi sun tabbatar da mutuwar fitaccen ɗan bindiga da akae kira Ibrahim Baccujo bayan an dakile yunkurin sace ɗaliban WAEC a Iluke.
Gwamnan jihar Katsina, Dr. Dikko Umaru Radda, ya bukaci 'yan bindiga da ke addabar mutane da su zabi hanyar ci gaba maimakon barna domin su rayu.
Majalisar Dattawa a Najeriya ta umarci hukumomin tsaro da na leken asiri su gano tare da cafke 'yan bindiga da 'yan ta'adda masu nuna kudade a TikTok.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai harin da ya jawo sanadiyyar kashe 'yan sa-kai a jihar Plateau. Mutanen yankin sun shiga alhini da fargabar kisan.
Yan bindiga
Samu kari