Yan bindiga
Tsohon ministan sadarwa, Farfesa Ali Isa Ibrahim Pantami, ya yi magana kan hanyar kawo karshen 'yan bindiga da sauran matsalar rashin tsaron da ake fama da ita.
Kungiyoyin matasa za su maka gwamnan Sokoto a kotun ICC bisa zargin sakacin kisan sarkin Gobir, Alhaji Isa Muhammad Bawa. Sun kafa sharuda ga gwamnan.
Miyagun 'yan bindiga sun ci gaba da aikata ayyukan ta'addanci a karamar hukumar Sabon Birni da ke jihar Sokoto. Sun sace mutane 150 bayan kisan Sarkin Gobir.
Wasu yan bindiga sun sace hakimin Garu Kurama, Yakubu Jadi da wasu mutane shida a kauyen Gurzan Kurama da ke Kaduna ta Kudu a daren ranar Juma'a da ta gabata.
Hukumar da ke kula da matasa masu yiwa kasa hidima ta ce an kubutar da dukkanin 'yan bautar kasar da aka yi garkuwa da su a Zamfara a shekarar 2023.z
Bola Tinubu ya fara tsorata da zaben 2027 yayin da aka fara tunanin zabe tun yanzu bayan wasu shugabannin yankin Arewacin kasar sun yi ta korafi da gwamnatin APC.
Jami'an tsaro sun yi nasarar cafke wasu kasurguman yan bindiga da ke karkashin jagorancin rikakken dan ta'adda, Bello Turji a jihar Sokoto yayin wani samame.
Yayin da ake jimamin mutuwar Sarkin Gobir, Kungiyar Miyetti Allah ta yi Allah wadai da kisan basaraken, marigayi Alhaji Isa Bawa a Sokoto da yan bindiga suka yi.
Kungiyar Dattawan Arewa ta tura sakon ta'aziyya ga al'umma da kuma Sarkin Musulmi bayan kisan Sarkin Gobir, Alhaji Isa Bawa da 'yan bindiga suka yi.
Yan bindiga
Samu kari