Yan bindiga
Honarabul Akogun Olùgbenga Omole, shugaban kwamitin labarai ne na majalisar Jihar Ondo, ya sha da kyar yayin da ‘yan bindiga suka kai masa farmaki a ranar 31 ga
Gwamnan wanda ke magana bayan da wasu ‘yan bindiga suka yi kai hari kan jirgin kasan Abuja hari a yammacin ranar Litinin, Premium Times ta ruwaito a yau Alhamis
Shehu Sani ya bayyana irin yadda shugabannin 'yan bindiga ke samun damar tattaunawa da gidajen jaridu, amma kuma ake samun tsaiko wajen kama su a kasar nan.
Yayin da ake shirin fara azumin watan Ramadana, yan bindiga sun kai hari ƙauyuka hudu a ƙaramar hukumar Anka ta jihar Zamfara, sun kashe akalla mutum 17 a harin
Wasu yan bindiga da ba'a san ko su waye ba zuwa yanzun sun kai hari gidan kwamishinan Kwadugo na jihar Imo da safiyar Jumu'a, sun lalata gidan da abun fashewa.
Ana fargabar mutane da dama sun mutu sakamakon harin da yan bindiga suka sake kai wa a wani gari a karamar hukumar Chikun na Jihar Kaduna. TVC News ta rahoto ce
Dan majalisa da ya wakilci yankin Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Shehu Sani, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yan kasar damar mallakar makami.
Mazauna a jihar Kaduna sun shiga tashin hankali yayin da suka gano wasu 'yan bindiga sun dasa bam a kusa da wani rafi da ke gefen gari. An kunce bam din yanzu.
Bayan harin jirgin ƙasa a Kaduna, Jirgin yaƙin rundunar sojin Najeriya ya ragarhaji yan ta'adda 34 a kauyen dake iyaka tsakanin Kaduna da kuma jihar Neja .
Yan bindiga
Samu kari