Yan bindiga
Shugaban majalisar dinkin duniya, Antonio Guterres yayi Allah wadai da harin da wasu tsagerun yan bindiga suka kai jirgin Abuja-Kaduna, wanda ya haddasa mutuwar
Yayin da suke kokarin tseratar da rayuwarsu daga harin yan bindiga a jihar Neja, akalla mutum 20 da suka haɗa da mata da kananan yara sun nutse a wani tafki.
Gwamnan Jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai ya bayyana cewa ya yi gargadin a dena yin tafiyar dare da jirgin kasa na Kaduna zuwa Abuja. El-Rufai ya bayyana hak
Wasu ‘yan ta’adda sun kai hari kauyukan Kabo da Shako da ke karamar hukumar Gurara a jihar Neja, inda suka kashe jami’an tsaro har tara a wani kwanton bauna.
An kashe mutane uku a wani farmakin da aka kai garin Naka da ke karamar hukumar Gwer ta yamma a jihar Benue. Harin ya faru sa’o’i 24 bayan kashe wani Faston.
Wasu 'yan bindiga sun sake kai mummunan hari wani yankin jihar Kaduna, sun hallaka mutane 23 tare da sace wasu. An hallaka wasu daga cikin 'yan bindigan...
Jagoran jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira ga ‘yan Najeriya akan hada kudade ga fasinjojin jirgin kasan da suka rasa rayukansu da kuma wadanda
Wasu yan bindiga sanye da hijabi sun kai hari wurin binciken ababen hawa na yan sanda a Daura jihar Katsina, sun kashe jami'in ɗan sanda guda ɗaya yayin harin.
Mambobin kungiyar ‘Yan kasuwan Najeriya, TUC, suna cikin wadanda harin da aka kai jirgin kasa ranar Litinin a Jihar Kaduna ya ritsa da su har suka rasa rayukans
Yan bindiga
Samu kari