Yan bindiga
A ranar da al'amarin zai faru, Auwal ya dauka amaryarsa Rabiatu inda ya kai ta dakin haihuwa dake Kwatas din Masukwani saboda laulayin ciki da take fama da sh.
Mutum biyar sun rasa rayukansu a yayin wata arangama tsakanin mambobin kungiyar awaren Biyafara (IPOB) da wata kungiyar hamayya a Ihiala da ke jihar Anambra.
A wani sabon hari da aka kai wasu kauyukan da ke karkashin karamar hukumar Danko/Wasagu a jihar Kebbi, wasu ‘yan bindiga akalla 200 sun kai hari tare da kashe w
Yayin da ake murnar kuɓutar wasu daga cikin fasinjojin da yan ta'adda suka sace a jirgin ƙasa, wasu miyagu sun kai hari yankin ƙaramar hukumar Rafi a jihar Neja
Masu garkuwa da mutane a Zamfara sun bukaci a biya su kudin fansa naira miliyan 145 domin a sako wadanda suka sace a cikin makon nan, wato ranar Asabar....
Gwamna Muhammad Bello Matawalle na jihar Zamfara ya ce duk wanda ke da hannu a matsalar tsaron Zamfara ba zai sake zama lafiya ba, gwamnati ba zata rintsa ba.
Joshua ya karba bakuncin wasu daga cikin mutanen da harin 5 ga watan Yuni ya ritsa da su. Sun nemi mafaka a gidansa dake karamar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna.
Wasu yan bindiga sun kai hari a garin Shola a karamar hukumar Katsina ta Jihar Katsina, inda suka sace mutane takwasu yayin harin. Wani mazaunin garin ya shaida
Bayan saukar damuna, yan gudun hijira musamman manoma daga kananan hukumomin Munya da Shiroro a jihar Neja sun fara komawa gidajensu domin komawa ga gonakinsu.
Yan bindiga
Samu kari