Yan bindiga
Wasu tsagerun yan bindiga sun yi garkuwa da shugaban matasa, sun haɗa da wasu motocin da suka kai darajar Miliyan N50k a sakatariyar Ihiala, jihar Anambra.
Wasu ‘yan bindiga da ke barna a kan babura sun harbe wasu mutane hudu da suka hada da masu sayar da shayi da wani direba da kuma ‘yan kasuwar gefen hanya har la
Wasu tsagerun 'yan ta'adda sun sake kai kazamin hari kauyuka hudu da ke ƙaramar hukumar Kajuru a jihar Kaduna, zuwa yanzun an tabbatar da mutuwar mutum 32.
Rundunar yan sandan jihar Ondo ta yi watsi da jita-jitan cewa an kai harin ramuwar gayya kan al'ummar Hausawa da ke zaune a yankin Sabo na jihar da kashe wasu.
Jagoran jam’iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Tinubu, ya bayar da tallafin kudi naira miliyan 75 ga wadanda harinOwo ya cika da su da kuma cocin da abun ya faru.
Tsohon kwamishinan labarai na Ondo, Donald Ojogo, ya bayyana cewa da bam aka yi amfani wajen kaddamar da harin cocin Owo da ke karamar hukumar Owo a jihar Ondo.
Wasu tsageru da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne a safiyar ranar Litinin sun kai hari a jerangiyar gidaje na Gwarinpa da ke babban birnin tarayya, Abuja.
'Yan bindiga sun halaka matar wani basarake gami da raunata mutane da dama a karamar hukumar Isa ta jihar Sakkwoto a harin da suka kai a tsakar ranar Asabar.
Rabaran Andrew Abayomi, daya daga cikin fastocin majami'ar Katolika ta St Francis ta titin Owa-luwa a Owo da ke jihar Ondo, ya labarta yadda aka kaiwa majami'a.
Yan bindiga
Samu kari