Yan bindiga
Gwamnan Jihar Oyo ya ce 'yan bindiga sun fara fadada ta'addanci wajen kaura da Arewa maso Yamma zuwa jihar Oyo. Ya ce za a yaki 'yan ta'addar da gaske.
'Yan bindiga dauke da makamai sun kai mummunan hari gidan wani boka a Anambra sun kashe masa yara uku sun wurga su a cikin wata mota. An fara bincike.
Sheikh Abubakar Mahmud Gumi ya yi magana kan matsalolin tsaro da suka addabi Najeriya. Ya ce dole ma'aikatar dabbobi da sulhu da 'yan bindiga za su inganta tsaro.
Yayin da ake alhinin rasuwar sakataren gwamnatin jihar Ondo, wasu miyagu da ake kyautata zaton ƴan kungiyar asiri ne sun kashe jigon APC mai mulki, Fisayo Oladipo.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun taso mutanen wasu kauyukan jihar Zamfara a gaba. Tsagerun 'yan bindigan sun sanya harajin N172m kan kauyukan da ke Tsafe.
Gwamnan jihar Katsina, Mallam Dikko Umaru Radda, ya yabawa dakarun sojojin Najeriya da sauran jami'an tsaro kan nasarorin da suka samu kan 'yan bindiga a jihar.
Wasu mahara sun kai hari kan mai taimakawa gwamnan jihar Kaduna ta musamman kan harkokin siyasa, Rachael Averick, a yankin Kudancin Kaduna. Ta sha da kyar.
Jami’an tsaro sun kashe Sani Rusu, ɗan ta’addar Fulani a Tsafe a yayin wani samame, tare da ƙoƙarin kamo abokinsa, dillalin ƙwayoyi, Shamsu Danmali.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta samu nasarar dakile hare-haren 'yan bindiga. Jami'an rundunar sun kubutar da matafiya tare da kwato shanun da aka sace.
Yan bindiga
Samu kari