Jos
Mahaifiyar shugaban APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda ta rasu a jihar Filato. Mama Lydia Yilwatda ta rasu ne bayan fama da jinya a asibitin koyarwa na JUTH.
Mun samu labarin rasuwar shahararren ɗan kasuwa kuma dattijon Arewa, Alhaji Isiaku Ibrahim a yau Asabar wanda ya rasu a asibitin Abuja yana da shekara 88.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu yan bindiga sun kai hari kauyukan Suwa da Ding’ak a Mushere, Bokkos a Plateau, inda suka kashe mutum uku ciki har da Fasto.
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya yi jawabi yayin da shugaban APC ya gana da malaman Izala, Darika da JNI a jihar Filato. Gwamnoni da dama sun halarci taron.
Sabon rikici ya barke a jihar Filato tsakanin makiyaya 'yan kabilar Fulani da wasu mazauna karamar hukumar Bokkos. An kashe wata mata tare da kona gidaje.
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Jigawa sun kama wasu mutane da ake zargi suna da alaka da safarar makamai daga Jos a Filato zuwa Kano da Jigawa da bindigogi.
Wasu mahara sun tare 'yan kasuwa a kan hanyar jihar Filato. Rahoto ya nuna cewa an kashe mata da yara kanana a harin da aka kai wa 'matafiya 'yan kasuwa.
Bayan buƙatar dauke sojoji a wuraren rikici a Plateau, shugaban kungiyar Izalah ta JIBWIS, Sheikh Sani Jingir, ya yi magana game da shawarar dauke sojoji a jihar.
Sheikh Muhammad Nuru Khalid ya nuna damuwa da kalaman Sheikh Sani Jingir kan Malam Yusuf Sambo Rigachukun bayan ziyarar da Peter Obi ya kai masa.
Jos
Samu kari