Jos
Kungiyar Jama'atu Nasril Islam ta sanar da cewa an kashe Musulmi 4 a wani hari da aka kai Rukuba a Filato yayi da har yanzu ba a san ina Musulmi 10 suke ba.
Sanata Ted Cruz daga Amurka ya nuna damuwa kan kisan da aka yi a Jos inda ya zargi wasu jami’an gwamnatin Najeriya da taimaka wa cin zarafin Kiristoci.
Dan majalisar Amurka, Riley Moore ya soki hare-haren da aka kai wa Kiristoci a Jos, ya bukaci Najeriya ta ƙarfafa tsaro domin kare rayukan al'umma.
'Yan Najeriya sun fara tambayoyi game da wani dan Amurka mai suna Alex Birbir da ke yawo a kauyukan Najeriya musamman bayan kai hari jihar Filato.
Gwamnatin jihar Filato ta saka dokar hana fita ta sa'o'i 48 a garin Jos biyo bayan harin 'yan bindiga da ya lakume rayukan mutane a yankin Agwan Rukuba.
Fasto Ezekiel Dachomo ya bayyana yadda ya taba zama shahararren dan ta’adda da dillalin kwayoyi a kauyensu kafin ya tuba ya rungumi addinin Kirista.
Malam Yusuf Haruna Baban Chinedu ya zargi Fasto Ezekiel Dachomo da kasancewa tsohon ɗan fashi, yana cewa ya ƙirƙiri labarin haduwarsa da Yesu bayan harin banki.
Gwamnan Plateau, Caleb Mutfwang, ya umarci hukumomin tsaro su tsananta farautar masu hannu a harin Ratatis wanda ya janyo mummunan asarar rayuka.
Gwaman Abdullahi Sule na jihar Nasarawa ya bayyana cewa babu wanda zai iya doke tikitin Bola Tinubu da Kashim Shettima a zaben 2027. Ya fadi haka a taron APC a Jos.
Jos
Samu kari