Jos
Gwamna Caleb Mutfwang ya kai ziyara makarantar sakandiren Saint Academy biyo bayan rugujewar wasu ajujuwan makarantar wanda ya yi ajalin mutane 22 a Jos.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi alhinin abin da ya afku a makarantar sakandire yayin da ɗalibai ke cikin rubuta jarabawa a yankin Jos, babban birnin Filato.
Gwamnatin Filato ta tabbatar da cewa zuwa yammacin jiya Jumu'a ta samu bayanin cewa akalla ɗalibai 22 sun mutu bayan gini ya rufta kansu a yankin Jos.
Gwamnatin jihar Filato ta bayyana cewa ɓangaren da ya rushe a makarantar sakandiren Saints Academy na ɗaukar ɗalibai kusan 200, wasu sun rasa ransu.
Rahotanni daga yankin ƙaramar hukumar Jos a jihar Plateau sun nuna cewa wata makaranta ta rufta kan ɗalibai suna tsakiyar zana jarabawa, an shiga zullumi.
An tafka babban rashi bayan rasuwar babban limamin masallacin Juma'a da ke birnin Jos a jihar Plateau, Sheikh Lawal Adam Abubakar yana da shekaru 80.
Rundunar sojin Najeriya ta raba kayan tallafi ga marasa karfi a Filato. an ba mai bukata ta musamman keken hannu da kekunan dinki guda uku domin koyon sana'a.
Hankulan jama'a sun kwanta bayan da hukumar gudanarwar gidan namun dajin Jos ta sanar da kamo kurar da ta tsinke. An bayyana cewa an sumar da ita kuma na mayar keji.
Hukumar kula da yawon bude idanu a jihar Plateau ta bayyana cewa Kura ta tsere daga gidan adana namun daji na Jos, inda aka nemi jama'a su sa ido.
Jos
Samu kari