Jos
Babban malamin addinin Musulunci a jihar Filato ya rasu. Sheikh Zakariyya Adam Alhassan Jos ya kasance mai shiga kauyukan Fulani a Arewa domin yin wa'azi.
A wannan labarin, za ku ji yadda dakarun sojan kasar nan na rundunar 'operation save haven' sun cafke rikakkun masu safarar makamai ga yan ta'adda.
Mazauna Filato sun kwana cikin bakin ciki bayan wasu mutane dauke da migayen makamai sun farmaki mazauna Mbar a karamar hukumar Bokkos da ke jihar Filato.
Rahotanni sun tabbatar da cewa akalla mutane 36 sun rasa rayukansu yayin halartar bikin Maulidi bayan mummunan hatsarin mota a Lere da ke jihar Kaduna.
Gwamna Caleb Mutfwang ya rusa shugabannin kananan hukumomi 17 a jihar Plateau inda ya gode musu kan irin gudunmawar da suka bayar tare da rokon hadin kansu.
Matasa a jihar Plateau sun yi halin maza sun cafke dan bindiga mai garkuwa da mutane bayan ya sace yara biyu. Ya karbi kudin fansa yana kokarin guduwa aka kama shi.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar fatattakar ƴan bindiga a yankin ƙaramar hukumar Wase da ke jihar Filato, sun kashe akalla 15daga cikinsu.
Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang ya koka kan tashin farashin kayayyaki a kasuwanni bayan shugaba Bola Tinubu ya karawa jihohi kudin wata wata da suke karba.
Solomom Dalung ya bayyana jawabin da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi ranar Lahadi a matsayin wanda ba ya kunshe da saƙon komai game da zanga zanga.
Jos
Samu kari