Kashim Shettima
Gwamnatin tarayya ta kawo sababbin shirye shirye domin bunkasa noma da samar da abinci. Mutane miliyan 21 ne za su samu ayyuka karkashin shirin a Najeriya.
Fadar shugaban kasa ta kara bayyana cewa babu wani tabbas na cewa Bola Tinubu zai sauya Shettima a 2027. Majiyar Aso Rock Villa ta ce ba za a ajiye Shettima ba.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya bukaci PFSCU ta gaggauta raba wa manoma lamunin Naira biliyan 250 domin bunkasa noma a Najeriya.
Shugaba Tinubu ya tsige Fegho Umunubo bisa zargin damfara a masana’antar kirkire-kirkire, gwamnati ta gargadi jama’a kada su ci gaba da hulɗa da shi.
Fadar shugaban kasa ta tabbatar da kirar daya daga cikin masu taimakawa shugaban kasa, Fegho John Umunubo wanda ke aiki a ofishin Kashim Shettima.
Mataimakin shugaban kasan Najeriya, Kashim Shettima, ya mika sakon ta'aziyyarsa kan harin ta'addancin da 'yan Boko Haram suka kai a Borno, inda suka kashe mutane.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin tarayya ta kara jaddada kudirnta na tabbatar da kawar da matsalar Boko Haram da ta addabi jama'a a Najeriya.
Shugaban kungiyar matasan APC, Arewa maso Gabas, Kabiru Garba Kobi ya ce sun 'yanta fursunoni 59, sun dauki nauyin karatun marayu 59, don taya Shettima murna.
A labarin nan, za a ji cewa 'dan majalisar tarayya mai wakiltar Kiru/Bebeji a Kano, Hon. Abdulmumin Jibrin Kofa, Abdulmumin Jibrin ya magantu kan sauya Kashim.
Kashim Shettima
Samu kari