Kashim Shettima
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya halarci taron tattalin arziki a Abuja. Shettima ya kira Sarki Sanusi II da Sarkin Kano yayin taron da aka yi.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gabatarda jawabi ta bakin mataimakinsa, Kashim Shettima, wanda ya wakilce shi a babban taron Majalisar Dinkin Duniya a Amurka.
A labarin nan, za a ji cewa Najeriya ya kuma fito da bukatarta ga Majalisar Dinkin Duniya wajen tabbatar da cewa ta samu kujera a Majalisar Dinkin Duniya.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya hada kai da kasashen duniya da suka fara kiraye-kirayen a bai Falasdinawa damar kafa kasar Faladinu don kawo karshen rikici.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya yi magana kan hanyar bunkasa tattalin arziki da bukatar ƙasashe su haɗa kai wajen yakar yunwa da bunƙasa noma.
Gwamnatin tarayya ta kawo sababbin shirye shirye domin bunkasa noma da samar da abinci. Mutane miliyan 21 ne za su samu ayyuka karkashin shirin a Najeriya.
Fadar shugaban kasa ta kara bayyana cewa babu wani tabbas na cewa Bola Tinubu zai sauya Shettima a 2027. Majiyar Aso Rock Villa ta ce ba za a ajiye Shettima ba.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya bukaci PFSCU ta gaggauta raba wa manoma lamunin Naira biliyan 250 domin bunkasa noma a Najeriya.
Shugaba Tinubu ya tsige Fegho Umunubo bisa zargin damfara a masana’antar kirkire-kirkire, gwamnati ta gargadi jama’a kada su ci gaba da hulɗa da shi.
Kashim Shettima
Samu kari