Kashim Shettima
Kashim Shettima ya tafi Brazil don wakiltar Tinubu a taron COP 30, inda zai gabatar da jawabi kan yanayi, makamashi, da kasuwar carbon domin ci gaban Najeriya.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya yi kira da babbar murya ga dattawan Arewa kan masu son a raba Najeriya. Kashim Shettima ya ba su shawara.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya ba wata budurwa, Joy Ogah damar zama mataimakiyar shugaban kasa na rana daya. Ta yi magana kan ilimin mata.
Gwamnatin Najeriya tare da hadin gwiwar tarayyar Turai za su samar da guraben ayyuka 20,000 a Najeriya. Za a samar da ayyukan ne karkashin shirin NJFP 2.0.
Shugaban APC na jihar Filato, Farfesa Nentawe ya jagoranci kafa kwamitin karbar masu sauya sheka, ya ce Kashim Shettima zai tarbi wasu jiga-jigai a Jos.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima, ya bayyana makudan kudaden da hukumar EFCC ta samu nasarar kwatowa a karkashin gwamnatin Shugaba Bola Tinubu.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya tabbatar wa ‘yan Najeriya cewa halin kunci na tattalin arziki zai zama tarihi nan ba da jimawa ba.
Tsohon shugaban kasa, Olusegun Obasanjo, Kashim Shettima, Sarkin Musulmi, gwamna Bababagna Zulum sun halarci taron tattali domin jawo masu zuba jari a Bauchi.
Hukumar NAHCON ta yaba wa shugaban kasa Bola Tinubu da mataimakinsa, Sanata Kashim Shettim bisa rage kudin aikin Hajjin 2026 da suka yi a Najeriya.
Kashim Shettima
Samu kari