Kashim Shettima
Gwamnatin tarayya za ta gyara gidajen shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu da Ƙashim Shettima. An ware biliyoyin Naira domin gudanar da ayyukan a kasafin 2025.
Bola Tinubu da Kashim Shettima za su kashe Naira biliyan 9.36 kan tafiye-tafiye da abinci a shekarar 2025; kudin ya ninka na 2024 da aka kashe biliyan 5.24.
Kashim Shettima ya nemi taimakon Allah ga shugabanni a kasar nan. Yanzu haka mataimakin shugaban kasar ya na kasa mai tsarki. Ya roka wa 'yan kasa taimakon Allah.
Mataimakin shugaban kasa ya isa kasar Saudiyya. Wannan na daga ziyarar aiki da ya kai kasashen waje 2.Kashim Shettima zai gana da mahukuntan Saudiyya.
Dan gwagwarmayar kafa kasar Yarbawa, Sunday Adeyemo ya bukaci Bola Tinubu ya ja kunnen mataimakinsa, Kashim Shettima kan sukar Kemi Badenoch da ke Burtaniya.
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bar Najeriya. Ya nufi Dubai domin kaddamar da wata cibiya adana mai. Kamfanin Najeriya ne ya mallaki cibiyar.
Jihar Gombe ta zamo ta daya a gasar fannin lafiya a jihohin Najeriya 36 ta zamo ta biyu a kula da marasa lafiya a Arewa maso gabas, ta samu kyautar $400,000
Mataimakin shugaban ƙasa, Sanata Kashim Shetyima ya shiga taron majalisar zartaswa tare da gwamnoni da ministoci a Aso Villa da kwle Abuja yau Alhamis.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya dira a Kano domin kai ziyara sashen kamfanoni da ke Challawa da kuma rukunin kamfanin Mamuda a jihar.
Kashim Shettima
Samu kari